Gobarar dajin ta fara ne da safiyar ranar Laraba, kuma ta kone daruruwan kadadar bishiyoyi, sannan hayaki da burbushin toka ...
A shirin Nakasa na wannan makon, mun karbi bakuncin wani mai bukata ta musamman da ke aikin jarida a jihar Kogin Najeriya.
Reshen birnin tarayyar Najeriya, Abuja, na kungiyar likitoci masu neman kwarewa (ARD, FCT) ya tsunduma cikin wani yajin aikin ...
An samu Beatrice da mijinta Sanata Ike Ekweremdu da laifin yunkurin safara da cinikin sassan jiki bil adama a London a watan ...